iqna

IQNA

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin al’adu da tarihi ta kasar Masar ta sanar da saka tulluwar masallacin Qaitabai a cikin wuraren tarihi.
Lambar Labari: 3485773    Ranar Watsawa : 2021/03/31